Allah ne yajarabbin wannan Al'umma da wannan al'amari na sai angano matsayinda iyayen annabi suke ciki a yanzu.
Hakan tasa sarki Waka ya fito dasabuwar wakarsa domin fadakarwa.
"Kasan inda iyayenka suke tukan, kafin kanemi sanin inda na annabi suke" inji marigayi sheck Ahmad Bamba.

0 Comments